Bichi Radio And TV

قراءة المعلومات

An Samar da wadannan tagwayen tashoshi da nufin Zama tsangaya wajen daukar darasin abubuwan da ke faruwa, kama daga harkokin siyasa mulki da tattalin arziki. Harwayau, mu na da tsarin binciken kwakwkwafin yadda ake tasarifi da mulki da nufin haskakawa al’umma yadda yakamata shugabancin ya kasance.

Batare da tsoro ko shakka ba, za mu gudanar da aiki bisa doka da ka’idar aikin jarida domin ba kowa dama, tare da kokarin ganin an dawo da dama ga mai ita.

Contact Details-

Website: www.bichiradioandtv.com

Language: Hausa

الأنواع: Various

قمة 10 Nigeria Radio Stations
اترك تعليقا
تحميل...

Bichi Radio And TV | راديو مباشر على الانترنت

توقفت